Home » Asirin Mazan Kano Ya Tonu! Budurwa Ta Bayyana Yadda Mazajen Kano Suke

Asirin Mazan Kano Ya Tonu! Budurwa Ta Bayyana Yadda Mazajen Kano Suke

Wata Budurwa Ta Bayyanawa Duniya Asirin Mazan Kano

by bharatnamdev945@gmail.com
Asirin Mazan Kano Ya Tonu

Asirin Mazan Kano Ya Tonu! Wata Yarinya Ta Tonawa Mazan Kano Asiri Game Da Rashin Iya Rike Matansu Wanda Hakan Yasa Matan Aure A Kano Suke Fita Yawon Iskanci. Wata Budurwa Mai Suna Hafsat Ta Wallafa Wani Bidiyo Wanda Zaku Kalla Anan Gaba. Inda Ta Tona Asirin Mazan Kano Da Cewa Basu Iya Tsinana Komai Ga Matansu. Asirin Mazan Kano Ya Tonu Bayan Da Budurwa Ta Tona Asirin Mazajen Aure Harma Da Matasan Da Basu Da Aure.

Asirin Mazan Kano Ya Tonu

Hafsat Ta Bayyana A Bidiyon Cewa Mazan Kano Tamkar Talo-talo Suke, Wasu Lokutan Ma Gwamma Talo-talo Yafi Su Karfi. Domin A Yanzu Mazan Kano Koda Sunyi Aure Basu Iya Zama Da Mace Su Biya Mata Buakata. Sai Dai Kawai Su Bar Ta Tayi Ta Wahala Da Kan Ta. Budurwar Tace A Yanzu Haka Matan Aure A Kano Sunfi Yan Mata Iskanci A Jahar Kano.

Ta Kara Da Cewa ‘billahil Azimi A Yanzu Haka Matar Aure Tafi Wanda Bata Da Aure Gantali’ Tace Matan Aure A Kano Yanzu Sunfi Iskanci Akan Yan Mata Kamar Yadda Zaku Kalla A Wannan Bidiyon Dake Zuwa.

Karanta Hanyoyi Goma Da Zaka Gamsar Da Mace [Babu Wanda Ya San Wannan]

Leave a Comment