Home » Halaccin Yin Wasa Da Al’aura Don Biyawa Kai Bukata A Musulunci

Halaccin Yin Wasa Da Al’aura Don Biyawa Kai Bukata A Musulunci

Kalli Hukuncin Yin Wasa Da Al'aura A Addinin Musulunci

by bharatnamdev945@gmail.com
Halaccin Yin Wasa Da Al'aura Don Biyawa Kai Bukata A Musulunci

Kana Ko Kina Daga Cikin Masu Wasa Da Al’aurar Su a Lokacin Da Kuka Kebe? Wannan Al’ada Ba Iya Maza Ne Ka Yinta Ba, Hatta Mata Sunayi. Inda Zaka Ga Mace Ta Kebe Kanta Tana Biyawa Kanta Bukata Da Kanta. Kuma Yawanci Wannan Halayya Ta Biyawa Kai Bukata Tana Farawa Ne a Lokacin Da Mutum Yaji Ya Kebantu Babu Kowa Kusa Dashi.

Kalli Bidiyon Da Yayi Bayani Gameda Halaccin Wasa Da Al’aura Ga Maza Da Mata;

Kai Namiji Ne Mai Karfi Kuma Mai Lafiya. Ke Macece Kuma Mai Jini a Jiki, Kina Da Sha’awa. Nan Take Kawai Zakaji Sha’awa Yana Damunka Kana Kokarin Yadda Zaka Biyawa Kanka Bukata. Sai Kaga Kafin Mutum Ya Ankara Ya Biyawa Kansa Bukata. Wasu Lokuta Sai Kaga Bayan Mutum Ya Kammala Biyawa Kansa Bukata Daga Baya Ya Dawo Yana Dana Sani.

Kamar Yadda Yawanci Mutane Suke Tambaya Akan Wannan Abu Ko Kuma Ince Halayya. Ana Yawan Tambaya Akan Halaccinsa a Addinin Musulunci. Saidai Kuma Kamar Yadda Kowa Ya Sani Ana Zuwa Da Banbancin Fatawa. Wasu Suce Hakan Dai-dai Ne Wasu Kuma Suce Ba Dai-dai Bane.

Halaccin Yin Wasa Da Al'aura Don Biyawa Kai Bukata A Musulunci

Leave a Comment