Home » Hanyoyi Goma Da Zaka Gamsar Da Mace – [Babu Wanda Ya San Wannan]

Hanyoyi Goma Da Zaka Gamsar Da Mace – [Babu Wanda Ya San Wannan]

Idan Kayi Amfani Da Wadannan Hanyoyi To Tabbas Zaka Dace

by bharatnamdev945@gmail.com
Hanyoyi Goma Da Zaka Gamsar Da Mace

YAwanci Ma’aurata Suna Korafi Game Da Gamsar Da Mace. Wasu mazan basu iyabiyawa matansu bukata. Kuma rashin biyawa mace bukata na daya daga cikin manyan abubuwan dake kashe aure cikin sauki. Bugu da kari rashin biyawa matarka bukata tamkar kana shigar da rayuwar ku cikin matsala ne. A wannan rubutu Insha Allahu zaka koyi yadda zaka gamsar da matarka koda ace harija ce, da kuma yadda zaka bi da matarka ka bata isasshen kulawa a kan gado.

Menene Gamsar Da Mace

Gamsar da matarka kamar yadda kowa ya sani shine baiwa mace hakkinta na aure. Gamsar da mace na nufin biyawa mace bukata. Idan akace gamsar da matarka ana nufin ka sadu da matarka har sai ta san cewa ta sadu da namiji ba wai ka tada mata sha’awa ka barta ba.

Auren ma’aurata da yawa na mutuwa sakamakon rashin isasshen gamsuwa da suke yi da mazajensu ko matayensu. Hakan na nufin kenan mace ko namiji na bukatar gamsuwa daga abokin zamansa.

Kada ka auro harijar mace ka sadu da ita na minti uku kace ka gaji, A’a. Harijar mace na bukatar a kalla mintuna 20 zuwa 30 ana saduwa da ita. Kaga kenan idan harijar mace ka auro dole matsala ta tashi. Domin cikin sauki auren naku na iya mutuwa taje ta nemi dan uwanta hariji da zai biya mata bukata.

Matsalolin Da Rashin Gamsar Da Mace Yake Janyowa

Wadannan sune manyan matsaloli guda biyar da rashin gamsar da matarka zasu iya janyowa rayuwarka.

Mutuwar Aure

Abu na farko da rashin gamsar da mace (matarka) zai janyo maka shine mutuwar aure. Idan har baka iya gamsar da matarka tana iya neman saki daga wajenka domin ta kiyaye kanta daga afkawa zina. Wannan kuma yazo duka a cikin addinan guda biyu, rashin gamsar da mace ba karamin masifa bane domin abu mai sauki da zai faru shine kawai raba auren.

Bin Maza

Abi na biyu da illar rashin gamsar da mace yake janyowa shine bin maza. Tabbas idan dai har ba zaka iya gamsar da matarka ba, to hakika zata fara bin maza. Musamman ma idan ya kasance tana sonka, kuma bata son a raba aurenku, daga nan kuma sai kaga ta fara bin mazajen banza.

Raini

Abu na uku da rashin gamsar da mace zai janyo maka shine rani. Tabbas matarka zata raina ka sossai matukar baka iya gamsar da ita. Musamman ma wajen kwanciya, a duk lokacin da kake tunanin zaka iya sai ta rainaka.

Rashin Samun Ishasshen Jima’i

Bakowane lokaci bane matar taka zata saurare ka ba. Domin duk wata macen da bazaka iya biya mata bukata ba, to duk lokacin da ka bukaci saduwa da ita zata iya hana ka. Bakomai ba sai domin ta san cewa babu abinda zaka iya in banda ka tayar mata da sha’awa ta rasa yadda zatayi.

Shaye-Shaye

Shaye-shaye na daya daga cikin abubuwan da mace take iya sanya kanta sakamakon rashin gamsarwa da mijinta yakeyi. Saboda gudun shiga matsala da nuna damuwa wasu matan sukan shiga maye domin debe kewa wanda hakan babban matsala ce ga rayuwar ma’aurata.

Yadda Zaka Magance Matsalar Gamsar Da Mace

Idan wannan ta kasance matsalarka kuma kana son magancewa yana da kyau kayi kokari ka magance matsalar rashin gamsar da matarka ta wadannan hanyoyin:

  1. Neman Magani
  2. Canja Salon Kwanciya (Jima’i)
  3. Shan Kwayoyi

Da fatan wannan rubutu ya amfanar dakai mai karatu? Idan kana bukatar su da dama zaka iya duba sauran shafukan na Tech Khulasha.

Leave a Comment