Home » Mansurah Isah Ta Koka Kan Masu Jin Dadin Mutuwar Aurenta Da Sani Danja

Mansurah Isah Ta Koka Kan Masu Jin Dadin Mutuwar Aurenta Da Sani Danja

by bharatnamdev945@gmail.com
Mansurah Isah Ta Koka Kan Masu Jin Dadin Mutuwar Aurenta Da Sani Danja

Jarumar Kannywood Mansurah Isah Ta Koka Kan Masu Jin Dadin Mutuwarta Da Tsohon Mijinta Sani Danja. Kamar Yadda Zakuga Yadda Jarumar Take Korafi Akan Yadda Wasu Daga Cikin Mutane Suke Murna Game Da Mutuwar Auren Nasu.

KarantaInnanillahi 😳 Bidiyon Yadda Aka Kama Matashi Yana Lalata A Masallaci

Kamar dai yadda kowa ya sani ana yin aurene domin ayi zama na har abada ba domin a yi yau gobe a rabu ba. Shi zaman aure tamkar wata tafiya ce da idan aka fara ta ba’a tsayawa sai an iso inda za’ace. Domin kuwa ba’a bukatar juyowa ko waiwaye ace za’a komo baya. Ita aure tamkar wata rayuwa ce ta musamman da Allah yayiwa dan adam anan duniya.

KarantaAsirin Mazan Kano Ya Tonu! Budurwa Ta Bayyana Yadda Mazajen Kano Suke.

Ba a iya wajen talakawa ko masu kudi ake samun mutuwar aure ba. Ashe harda jarumai da manya sanannu suma aurensu na iya mutuwa. Kamar yadda wannan rohoto yazo da yadda daya daga cikin shahararrun Jaruman Kannywood tayi korafi. Jarumar mai suna Mansurah Isah wacce ta jima tana taka rawa a masana’antar ta Kannywood. Tayi korafi akan masu yin murnar mutuwar aurenta da abokin aikin nata Sani Danja.

Da alama an kai jarumar bwango tunda har ta fito take magana akan duk wadanda suke murna game da mutuwar auren nata. Tayi kalamai masu ratsa zuciya wadanda dole idan kaji zaka tausaya mata.

Abubuwan Da Jaruma Mansurah Isah Ta Fada

Jaruma Mansurah Isah tace ‘babu wata mace da take da cikakkiyar yanci ko dama da ya wuce dakin mijinta, dakin miji shine inda mace take da ikon tayi komai tare da yanci‘. Don haka duk wata macen da ta rabu da mijinta to ba a son ranta hakan ta faru ba. Dolene ya kama rabuwar yasa ake rabuwar, amma muddin anyi auren soyayya to dole a samu da kauna a cikin zukatan masoya.

KarantaHanyoyi Goma Da Zaka Gamsar Da Mace – [Babu Wanda Ya San Wannan]

Leave a Comment