Home » Rawar Iskancin Safarau – Rikicin Murja Da Babulaye Harda Alwashin Halaka Ta

Rawar Iskancin Safarau – Rikicin Murja Da Babulaye Harda Alwashin Halaka Ta

by bharatnamdev945@gmail.com
Rawar Iskancin Safarau - Rikicin Murja Da Babulaye Harda Alwashin Halaka Ta

A Wani Bidiyo Da Muka Ci Karo Dashi a Shafin Tashar Duniyar Kannywood, Mun Gano Cewa ‘Rikici Ta Barke Tsakanin Jarumar Tiktok Murja Ibrahim, Da Kuma Dan Wasan Barkwancin Nan Wato Babulaye. A Halin Yanzu Dai Jaruman Suna Rikicine Akan Kama Su Mr.442 Da Kasar Niger Tayi.


Jarumin Babulaye Ya Fara Sakin Wata Bidiyo Inda Yake Cewa Abinda Hukumar Niger Tayi Dai-Dai Ne, Inda Daga Bisani Kuma Yace Yana Da Kyau Aci Gaba Da Rike Su Domin Hakan Ya Zama Aya Ga Sauran Yan Nigeria Masu Halin Mr.442. Har Ila Yau Kamar Yadda Zaku Gani A Wannan Bidiyo, Jaruma Murja Ibrahim Ta Fito Ta Nuna Bacin Ranta Akan Yadda Mutane Suke Farin Ciki Akan Kama Mr. 442 Da Akayi.

Rawar Iskancin Safarau - Rikicin Murja Da Babulaye Harda Alwashin Halaka Ta

Leave a Comment