Home » Ummi Rahab Bata Da Ciki – Zancen Juna Biyun Ummi Rahab Karya Ne

Ummi Rahab Bata Da Ciki – Zancen Juna Biyun Ummi Rahab Karya Ne

Wani Mawaƙi a Kannywood Ne Ya Ƙirƙiri Labari Cewa Tsohuwar Jaruma Ummi Rahab Ta Samu Ciki

by bharatnamdev945@gmail.com
Ummi Rahab Bata Da Ciki

Game da sanarwar da Ummi Rahab tayi akan cewa tana da ciki ya bayyana. Inda aka gano cewa wannan maganar karya ce kamar yadda zaku kalla a wannan bidiyo. Kamar dai yadda kuka sani idan baku manta ba, a satin da ya gabata an fitar da sanarwar cewa tshuwar jaruman Kannywood wato Ummi Rahab. Wacce sukayi aure tare da Lilin Baba a watanni biyar da suka wuce, ta samu juna biyu. Inda mutane sukayi ta yada labarin masu taya murna suna yi. Sai kuma daga baya dai Gaskiya ta bayyana kanta, inda aka gano cewa wannan rubutu da ake tunani Ummi Rahab ce tayi karya ne.

Ummi Rahab Bata Da Ciki

Leave a Comment